<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>445</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Ko kun san dalilin da ya sa mu ke murna a yaya
 Haifuwar Yesu ce ta sa mu ke yin murna sosai.

[V2]
 KORUS
 Yau ne ranar haifuwar Mai Ceto
 Duk mutanen duniyar na murna.
 Halleluya ga maɗaukaki domin cetonmu ya bayyana.

[V3]
 2) An haifi mana Mai Ceto a cikin sakarkari,
 Ya zo cikin duniya nan misalin ɗan talaka.
 Korus</lyrics>
<title>Ko Kun San Dalilin LW445</title>
</song>